BREAKING: ‘Yan Bindiga Sun Kashe Jami’an Tsaro 5 A Katsina

An kashe jami’an tsaro 5 masu kula da al’umma (CWC) a wani mummunan harin kwantan bauna da wasu ‘yan bindiga suka kai a kauyen Maharba da ke karamar hukumar Matazu a jihar Katsina.

 

Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda a ranar Juma’ar da ta gabata ya jagoranci…

‘Yan Bindiga Sun Kashe Jami’an Tsaro 5 A Katsina …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment