‘Yan bindiga sun kashe manoma bakwai tare da jikkata wasu da dama a wani sabon hari da suka kai garin Otobi-Akpa da ke ƙaramar hukumar Otukpo a Jihar Benuwe da yammacin ranar Talata.
Harin ya jefa jama’ar garin cikin fargaba, inda da dama suka fara barin gidajensu domin neman…
‘Yan Bindiga Sun Kashe Manoma 7 A Wani Sabon Hari A Benuwe …C0NTINUE READING HERE >>>>