BREAKING: ‘Yan Bindiga Sun Kashe Masunta 3, Sun Sace Dabbobi A Sakkwato

Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun kashe masunta uku a garin Sanyinna da ke ƙaramar hukumar Tangaza a Jihar Sakkwto, a wani harin da suka kai da safiyar Talata.

Wani mazaunin yankin ya ce waɗanda aka kashe suna kamun kifi ne lokacin da ‘yan bindigar suka kai musu hari.

A…

‘Yan Bindiga Sun Kashe Masunta 3, Sun Sace Dabbobi A Sakkwato …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment