Wasu ’yan bindiga sun sace dagacin kauyen Dickson Idu a wani farmaki da suka kai da yamma a karamar hukumar Ohimini ta jihar Benue Dakarun soji da ’yan sanda da jami’an tsaron farar hula sun fara bincike da sintiri don gano inda aka boye dagacin a cikin daji A wani farmaki na…
‘Yan Bindiga Sun Sace Basarake cikin Dare, an Shiga Daji Farautar ‘Yan Ta’addan …C0NTINUE READING HERE >>>>