Ɗan Majalisar Wakilai mai wakiltar mazaɓar Kaura Namoda/Birnin Magaji a Jihar Zamfara, Hon. Aminu Sani Jaji, ya ce ’yan bindiga sun yi garkuwa da sama da mutane 200 a yankinsa.
Yayin da yake zantawa da manema labarai a a ranar Laraba, Jaji ya bayyana cewa matsalar tsaro a…
’Yan Bindiga Sun Sace Mutane 200 A Mazaɓa Ta A Zamfara – Ɗan Majalisar Tarayya …C0NTINUE READING HERE >>>>