BREAKING: ‘Yan Sama Jannati 3 Na Kumbon Shenzhou-20 Na Sin Sun Shiga Tashar Sararin Samaniyar Sin Cikin Nasara

Hukumar kula da ayyukan kumbo mai dauke da ‘yan sama jannati ta kasar Sin (CMSA) ya ba da labari cewa, ‘yan sama jannati 3 na kumbon Shenzhou-20 sun shiga dakin rayuwa daga dakin tuka kumbon bayan kumbon ya yi nasarar hadewa da tashar sararin samaniya ta Sin.

 

Da karfe 1 da…

‘Yan Sama Jannati 3 Na Kumbon Shenzhou-20 Na Sin Sun Shiga Tashar Sararin Samaniyar Sin Cikin Nasara …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment