Rundunar ‘yan sandan Abuja ta kama mutane 136 a wani samame da ta kai maboyar ‘yan fashi da sauran miyagu a unguwanni daban-daban na babban birnin tarayya An kai samamen ne da misalin ƙarfe 11:40 na daren Talata, inda aka kai farmaki a gine-ginen da ba a kammala ba da wuraren da…
‘Yan Sanda Sun Cafke Mutane Sama da 100 da Suka kai Farmaki cikin Dare a Abuja …C0NTINUE READING HERE >>>>