Rundunar ‘yan sanda ta ce ta ceto mutane 17 da aka sace a Kaduna tare da hadin gwiwar ofishin Nuhu RibaduA wani samame da daban, jami’an rundunar sun kama wani mutum dauke da bindigogi 21 kirar AK-47 a cikin motaA daya bangaren, jami’an ‘yan sanda sun yi artabu da ‘yan fashi a…
‘Yan Sanda Sun Kwato Manyan Bindigogi, Sun Gwabza Fada da ‘Yan Fashi …C0NTINUE READING HERE >>>>