Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum, ya koka kan tabarbarewar tsaro a yankin Arewa maso gabas, inda ya bayyana cewa; yanzu haka, ‘yan ta’adda na amfani da fasahohin zamani a kan sojojin Nijeriya.
A wata hira da aka yi da shi a wani gidan Talajin mai suna ‘News Central…
‘Yan Ta’adda Na Amfani Da Na’urorin Zamani Daidai Lokacin Da Sojoji Ke Da Karancin Makamai -Zulum …C0NTINUE READING HERE >>>>