BREAKING: ‘Yansanda Sun Cafke Ƙasurguman Masu Garkuwa Da Mutane 2 A Yobe

Rundunar ‘yansanda a jihar Yobe ta sanar da cafke wasu kasurguman masu garkuwa da mutane biyu, wadanda suka addabi kananan hukumomin Dapchi da Tarmuwa a jihar.  

 

A cikin sanarwar manema labaru mai dauke da sa hannun jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yansandan jihar, SP…

‘Yansanda Sun Cafke Ƙasurguman Masu Garkuwa Da Mutane 2 A Yobe …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment