Rundunar ‘Yansandan Nijeriya ta ceto mutum 21 da aka sace tare da ƙwato Naira miliyan 4.8 da ake zargin kuɗin fansa ne a jerin samame da suka gudanar a faɗin kasar.
Kakakin rundunar, Olumuyiwa Adejobi, ya ce jami’an ‘yan sanda a Jihar Taraba, sun ceto mutum 20 daga hannun masu…
‘Yansanda Sun Ceto Mutum 21 Da Aka Sace, Sun Kwato N4.8m Kuɗin Fansa …C0NTINUE READING HERE >>>>