Rundunar ‘yansandan Jihar Adamawa, sun damƙe mutane 148, tare da samun bindigogi 11 ƙirar AK-47 da wasu bindigogi 20 ƙirar gida.
Rundunar ta kuma samu wasu harsasai 110, da wasu abubuwan fashewa (IEDs) guda biyu, da kuma motocin sata guda uku.
Kakakin rundunar ‘yansandan…
‘Yansanda Sun Damƙe Mutane 148, Sun Ƙwato Makamai A Adamawa …C0NTINUE READING HERE >>>>