BREAKING: ‘Yansanda Sun Kama Mutane 157, Sun Ƙwato Bindigu Da Miyagun Ƙwayoyi A Kano

Rundunar ‘yansandan jihar Kano ta kama wasu mutane 157 da ake zargi tare da kwato tarin muggan kwayoyi, bindigu, da kuma wasu kayayyaki da aka sato a wata gagarumar shara da ta ke yi a jihar.

 

Aikin wanda ya dauki tsawon makwanni hudu yana daga cikin kokarin sabon kwamishinan…

‘Yansanda Sun Kama Mutane 157, Sun Ƙwato Bindigu Da Miyagun Ƙwayoyi A Kano …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment