‘Yansanda sun kama mutane takwas da ake zargi da kisan wani jariri da kuma birne shi a Asibitin Kwatam da ke kan titin Baga da ke Maiduguri, a Jihar Borno.
Lamarin ya faru ne ranar Juma’a, 18 ga watan Afrilu, 2025, da misalin ƙarfe 1 na rana, bayan da wasu mazauna yankin suka…
‘Yansanda Sun Kama Mutum 8 Kan Zargin Kashe Jariri A Borno …C0NTINUE READING HERE >>>>