Jami’an rundunar ‘yansandan jihar Bauchi sun kama wasu mutane biyu bisa zarginsu da hannu wajen satar wata koriyar mota kirar Honda Civic-2000 a Yelwan Tudu da ke wajen birnin Bauchi.
Da yake tabbatar da faruwar lamarin ga manema labarai a wata sanarwa da ya fitar ranar Talata,…
‘Yansanda Sun Kama Mutum Biyu Kan Zargin Satar Mota A Bauchi …C0NTINUE READING HERE >>>>