Rundunar ’yansandan Jihar Adamawa, ta kama wani mutum mai suna Mohammed Umar bisa zarginsa da sanya kayan mata yana yawo a harabar cocin LCCN da ke Ngurore, a ƙaramar hukumar Yola ta Kudu.
Kakakin ’yansandan jihar, SP Suleiman Yahaya Nguroje, ya ce an kama mutumin ne bayan wani…
’Yansanda Sun Kama Wani Mutum Sanye Da Kayan Mata A Coci A Adamawa …C0NTINUE READING HERE >>>>