Rundunar ’yansandan Jihar Bauchi, ta kama wata mata mai shekaru 40 a duniya mai suna Fatima Ibrahim, mazauniyar Tashan-Jama’are, bisa zargin yin lalata da wani yaro ɗan shekara 12.
Rahotanni sun nuna cewa Fatima ta ɗauki yaron a matsayin mai taimaka mata a wajen sayar da…
’Yansanda Sun Kama ‘Yar Shekara 40 Bisa Zargin Yi Wa Almajiri Fyaɗe A Bauchi …C0NTINUE READING HERE >>>>