BREAKING: Yara Miliyan 2.9 A Nijeriya Ke Fama Da Rashin Abinci Mai Gina Jiki – UNICEF

Asusun kula yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ya bayyana cewa sama da yara miliyan 2.9 a Nijeriya ke fama da rashin abinci mai inganci.

Wakiliyar UNICEF a Nijeriya, Misis Cristian Munduate, ta bayyana haka a Ilorin, babban birnin Jihar Kwara, ta bayyana cewa dole ne a kai yaran…

Yara Miliyan 2.9 A Nijeriya Ke Fama Da Rashin Abinci Mai Gina Jiki – UNICEF …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment