Tun daga ranar 12 ga wannan wata, Sin ta fara karbar kaso 125 bisa dari na harajin fito kan kayayyakin Amurka da ake shigarwa kasar, a matsayin martani ga manufar “ramuwar gayya” da kasar Amurka ta nunawa kasar Sin. Hakazalika kuma, bangaren kasar Sin ya yi bayani a gun taron…
Yaya ‘Yan Siyasar Amurka Ke Kasafta Harajin Ramuwar Gayya? …C0NTINUE READING HERE >>>>