Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kwara ta sanar da cewa rukunin farko na maniyyatanta za su tashi daga filin jirgin sama na Ilorin zuwa kasar Saudiyya a ranar 12 ga watan Mayu.
Sakataren zartarwa na hukumar Abdulsalam Abdulkadir ne ya bayyana haka a lokacin wani shiri na wayar da…
Za A Fara Jigilar Alhazan Jihar Kwara A Ranar 12 Ga Watan Mayu …C0NTINUE READING HERE >>>>