‘Yan bindiga sun kai hari cikin masallaci a Unguwar Galadunci da ke Anka a jihar Zamfara a Arewacin NajeriyaRahotanni sun tabbatar da cewa mahara sun kai harin ne da dare yayin da ake tsuga ruwan sama a yankin Yan bindigar sun sace wasu daga cikin masu ibada yayin sallar Isha, inda…
Zamfara: Ƴan Bindiga Sun Shammaci Masu Sallah a Masallaci, Sun Kwashe Al’umma …C0NTINUE READING HERE >>>>