Bututun Mai Ya Fashe a Rivers Ana tsaka da Zancen Tsige Gwamna Fubara

Wani abin fashewa ya fashe a bututun mai na Trans-Niger Pipeline (TNP) da ke Bodo, karamar hukumar Gokana, Jihar RiversRahotanni sun nuna cewa gobara ta barke a yankin da abin ya faru a jihar, inda bakin hayaki ke tashi zuwa sararin samaniyaHukuma ba ta tantance musabbabin fashewar ba,…

Bututun Mai Ya Fashe a Rivers Ana tsaka da Zancen Tsige Gwamna Fubara …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment