Plateau: Hankula Sun Tashi bayan Barkewar Rikicin Addini Ana Cikin Azumi
Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da kullum, tsegumi da nishaɗi Jihar Plateau – An samu ɓarkewar rikici a jihar Plateau da ke yankin Arewa ta Tsakiya na Najeriya. Mutane da dama sun jikkata yayin da aka ƙona gidaje… Plateau: Hankula Sun Tashi bayan Barkewar Rikicin … Read more