Dangote zai Gina Tashar Jirgin Ruwa Mafi Girma a Najeriya da Kamfanin Siminti a Ogun

Aliko Dangote ya bayyana shirin gina tashar jiragen ruwa mafi girma a Najeriya a yankin Olokola, jihar Ogun Haka zalika Dangote zai kuma fadada samar da siminti tare da gina sababbin wuraren samar da siminti a Itori Gwamna Dapo Abiodun ya yaba da shirin, yana mai cewa Ogun za ta zama…

Dangote zai Gina Tashar Jirgin Ruwa Mafi Girma a Najeriya da Kamfanin Siminti a Ogun …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment