Gamayyar Gwamnonin Arewa Sun Yi Alhinin Rasuwar Sheikh Sa’eed Hassan Jingir 

washington dc — 

Gamayyar Gwamnonin Jihohin Arewa (NSGF) ta bayyana alhinin ta kan rasuwar fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Sa’eed Hassan Jingir, mataimakin shugaban majalisar malamai na ƙungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Iqamatis Sunnah (JIBWIS), wanda ya rasu a safiyar…

Gamayyar Gwamnonin Arewa Sun Yi Alhinin Rasuwar Sheikh Sa’eed Hassan Jingir  …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment