Rivers – Bayan ayyana dokar ta-baci a Rivers da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi, an tabbatar da cewa dakataccen gwamna, Siminalayi Fubara, ya bar fadar gwamnati da ke Fatakwal a safiyar Laraba.
Majiyoyi sun ce Fubara ya fice daga Fadar Gwamnati yayin da sabon mai kula da Jihar, tsohon…
Gwamna Fubara Ya Ɗauki Matakin Karshe, Ya Fice daga Gidan Gwamnatin Jihar Ribas …C0NTINUE READING >>>>