Gwamnonin jihohin Njaeriya sun fara daukar matakai don dakile yunkurin biyan kudaden kananan hukumomi kai tsaye daga CBN zuwa kananan hukumomiGwamnonin sun yi amfani da damar liyafar bude baki don tattaunawa da Shugaba Tinubu kan batun kudaden kananan hukumomi bayan hukuncin kotuMajiya…
Gwamnoni Sun Fara Lallaba Gwamnati, Ana Son Hana Kananan Hukumomi Kudinsu …C0NTINUE READING >>>>