A daren ranar Lahadi Barcelona ta buga wasa mafi kayatarwa a wannan kakar wasanni ta bana bayan ta doke abokiyar karawarta Athletico Madrid duk da cewar Athletico din ta jefa kwallaye biyu a ragar Barcelona a minti 70 na wasan.
A kokarin da take yi na sake darewa kan teburin Laliga,…
Ko Barcelona Ta Kama Hanyar Lashe Gasar Laliga Ta Bana? …C0NTINUE READING >>>>