Babbar Kotun Jihar Kano, ta bayar da kama Barista M. A. Lawal, tsohon Antoni-Janar kuma Kwamishinan Shari’a, bayan ya gaza halartar kotu domin gurfana kan tuhume-tuhume da ake masa.
Ana tuhumar Lawal da laifuka huɗu da suka shafi ɓatan da kuɗi da kuma cin amana da suka kai Naira…
Kotu Ta Ba Da Umarnin Kama Tsohon Kwamishinan Ganduje Kan Zargin Ɓatan N240m …C0NTINUE READING >>>>