Ma’aikatar Ilimin Amurka Na Shirin Korar Ma’aikata 1,300

Ma’aikatar Ilimi ta Amurka na shirin korar ma’aikatanta fiye da 1,300 a wani bangare na kokarin rage rabin ma’aikatan ma’aikatar, wani abu da ake ganin sharar fage ne ga shirin shugaba Donald Trump na rufe hukumar.

Jami’an Ma’aikatar sun sanar da matakin a ranar Talata, inda…

Ma’aikatar Ilimin Amurka Na Shirin Korar Ma’aikata 1,300 …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment