Watan Ramadan lokaci ne da ke tattaro ‘yan uwa da abokan arziki a cikin al’umma a fadin duniya domin karfafa soyayya tsakaninsu cikin ibada. Lokaci ne da masoya ke tattaruwa suna mu’amala tun daga lokacin da ake sahur zuwa lokacin buda baki ta hanyar rarraba abinci a tsakaninsu…
Maggi Ya Kaddamar Da Wasanni Na Musamman Domin Watan Ramadan …C0NTINUE READING >>>>