Abuja – Majalisar wakilai ta tarayya ta fara tattaunawa kan buƙatar da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya aike mata na amincewa da ayyana dokar ta-baci a jihar Ribas.
A zaman yau Alhamis, 20 ga watan Maris, 2025, Kakakin majalisar Wakilai, Rt. Hon. Tajudeen Abbas, ya karanta wasikar da…
Majalisar Wakilai Ta Ɗauki Zafi, An Fara Tafka Muhawa kan Dakatar da Gwamnan Ribas …C0NTINUE READING HERE >>>>