Matatar Dangote Ta Dakatar Da Sayar Da Man Fetur A Naira

Matatar man Dangote ta sanar da dakatar da sayar da man fetur a naira.

Hakan na kunshe ne a wata sanarwa da matatar ta aika wa abokan huldarta a yammacin ranar Laraba.

A cikin sanarwar, Matatar ta ce, wannan matakin na wucin gadi ne, inda ta bayyana dalilin da ya sa aka dauki matakin…

Matatar Dangote Ta Dakatar Da Sayar Da Man Fetur A Naira …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment