Gwamna Abba Ya Ɗauko Tsohon Kwamishinan Kwankwaso, Ya Naɗa Shi a Shirgegen Muƙami
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya naɗa Ibrahim Yakubu Adamu a matsayin sabon kwamishinan gidaje na Kano, a ranar LitininKafin naɗinsa, Ibrahim ya kasance shugaban hukumar (KNUPDA), inda ya taka rawa a wajen gina manyan biranen jihar KanoGwamna Abba ya yabawa Ibrahim Adamu bisa rawar da ya… Gwamna Abba Ya Ɗauko Tsohon Kwamishinan Kwankwaso, Ya Naɗa … Read more