Tinubu Ya Ba Da Umarnin Daukar Ma’aikatan Lafiya 774 Aiki
washington dc — Shugaba Bola Tinubu ya ba da umarnin daukar aiki ta kai tsaye ga ma’aikatan shirin kiwon lafiyar Najeriya 774. Shugaban kasar ya bayyana hakan ne yayin kaddamar da shirin a Abuja, fadar gwamnatin Najeriya. Da ya ke jawabi ga matasan da aka dorawa alhakin kula da cibiyoyin… Tinubu Ya Ba Da Umarnin … Read more