Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da kullum, tsegumi da nishaɗi
Jihar Plateau – An samu ɓarkewar rikici a jihar Plateau da ke yankin Arewa ta Tsakiya na Najeriya.
Mutane da dama sun jikkata yayin da aka ƙona gidaje…
Plateau: Hankula Sun Tashi bayan Barkewar Rikicin Addini Ana Cikin Azumi …C0NTINUE READING >>>>