Rivers: Atiku Ya Sauya Salo, Ya Roƙi Ƴan Najeriya bayan Tinubu Ya Sanya Dokar Ta Ɓaci

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya bukaci ‘yan Najeriya su tashi tsaye su kare dimokuradiyya daga barazanar dokar ta-baci a RiversAtiku ya bayyana cewa tilas ne a hana wannan yunkuri na kifar da gwamnatin da aka zaba ta hanyar doka marar dalili da inganci Ya fadi hakan…

Rivers: Atiku Ya Sauya Salo, Ya Roƙi Ƴan Najeriya bayan Tinubu Ya Sanya Dokar Ta Ɓaci …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment