Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’adda 10, Sun Ceto Mutane 101 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Katsina Da Zamfara.

Dakarun Sashe na 2 tare da hadin gwiwar Rundunar Sojojin Sama na Operation Fansan Yamma sun kashe ‘yan ta’adda 10 tare da kubutar da wasu 101 da aka yi garkuwa da su a jihohin Katsina da Zamfara.

 

An samu wannan nasarar ne a wani farmakin da aka gudanar a tsakanin ranakun 17 zuwa…

Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’adda 10, Sun Ceto Mutane 101 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Katsina Da Zamfara. …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment