Shugaba Bola Tinubu ya ayyana dokar ta ɓaci a Rivers, inda ya dakatar da Gwamna Siminalayi Fubara da mataimakiyarsa a ranar TalataKundin tsarin mulkin Najeriya, sashe na 305, ya bai wa shugaban ƙasa damar ayyana dokar ta ɓaci idan akwai matsalar tsaro ko rikicin siyasa a jihaShin…
Tinubu Ya Dakatar da Fubara: Yadda Shugaban Ƙasa Ke Ayyana Dokar Ta Ɓaci a Jihohi …C0NTINUE READING >>>>