Tinubu Ya Jawo wa Kansa, Dattawan Ribas Sun Faɗi Matsayarsu kan Dakatar da Gwamna

Dattawa da shugabanni a jihar Ribas sun yi Allah wadai da dakatar da Gwamna Fubara da ƴan majalisa ba tare da dakatar da Nyesom Wike baShugaban ƙungiyar dattawan, Rufus Ada-George ya ce idan har Fubara ya yi laifin da za a dakatar da shi, to shi ma Wike ya aikata laifinDattawan sun…

Tinubu Ya Jawo wa Kansa, Dattawan Ribas Sun Faɗi Matsayarsu kan Dakatar da Gwamna …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment