Kungiyar Lauyoyin Najeriya (NBA) ta soki dokar ta-bacin da Shugaba Bola Tinubu ya ayyana a jihar Ribas, tana mai cewa hakan saba dokaNBA ta jaddada cewa sashe na 305 na kundin tsarin mulki bai bai wa shugaban kasa ikon dakatar da zababbun shugabanni da ‘yan majalisa baKungiyar ta nemi a…
Tirkashi: Lauyoyin Najeriya Sun Kawo Dokokin da Suka Hana Tinubu Dakatar da Fubara …C0NTINUE READING >>>>