Tsohon gwamna Nasir El-Rufai ya zargi Nuhu Ribadu da shirya makarkashiyar tura shi gidan yari kafin zaben 2027 ya karasoEl-Rufai ya ce Ribadu na kokarin lalata masa suna saboda tsoron ka da ya hana su cin nasara a zabukan gabaTsohon gwamnan ya ce an ba Gwamna Uba Sani kwangilar rubuta…
‘Yadda Ribadu Ya Hada Kai da ICPC domin Kai ni Kurkuku kafin Zaben 2027’, El Rufai …C0NTINUE READING >>>>