WASHINGTON, D.C. —
Dogo Saleh, wanda aka bayyana a matsayin kasurgumin jagoran masu aikata miyagun laifuka da ke aiki a dajin Rijana na jihar Kaduna, ya kasance yana da alhakin yin garkuwa da mutane da dama a hanyar Kaduna zuwa Lokoja da zuwa Enugu.
Kakakin rundunar ‘yan sandan babban…
‘Yan Bindiga Sun Kashe Dogo Saleh A Kokarin Ceto …C0NTINUE READING >>>>