‘Yan Bindiga Sun Sace Mutum 7 A Jihar Neja

‘Yan bindiga sun sace mutum bakwai, ciki har da wata matar aure, a wani hari da suka kai da daddare garin Kontagora, a Jihar Neja.

Rahotanni daga mazauna yankin sun bayyana cewa harin ya faru ne da daren ranar Lahadi a gidajen da ke wajen garin.

Yankunan da abin ya shafa sun haɗa…

‘Yan Bindiga Sun Sace Mutum 7 A Jihar Neja …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment